*CAPTAIN SADIQ* 👮🏼♂ *writing by* *Salma mas'ud nadabo* *Edit by* *boold sister deeja* 📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄 1_2 Yarin ya ce yar shekara 10 na hango tana tafe tana rusa kuka kamar anmata mutuwa Fara ce sosai ita ba siriri ya ba ita ba lukuta ba dan kwallinta ne a hannu ta hakan ya sa na kalli gashin kanta baki sosai amma saboda tsabar datti yayi jawur kallo daya na mai na gane mai laushi rashin kullawa ne yasa yayi haka hancin nan yayi jaga jaga da majina gata da manyan ido tana tafe tana kukan dan ba dainawa tayi ba dai dai wani madai dai cin gida ta tsaya chak gidan kasane gidan tallakawa sosai dan ko kofar gidan bata samu ishashiyar kofa ba ihu ta Kara saki kamar a...