π΄π΅π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄π΅π΄
π΄π΅π΄
π΄
AUREN JINSI
π΅π΄π΅π΄π΅π΄π΅
π΄π΅π΄π΅π΄
π΅π΄π΅
π΅
18~2~2018
Typing..... 01 to 10
Auxxibillahi Γliyul Γzim , minΓ£l shaddanil rΓ£jim ..bismillahi rahmanu rahim .
Godiya tabbabata ga Allah Wanda cikin ikon Sa yabani ikon gama littafin BASMAH , kuma cikin ikon Allah Zan sake rubuta littafina na nabiyu me suna "AUREN JINSI" wannan labarin best on true life story.
Godiya ga masoyana dake ko ina a Nigeria da kuma makotanta... Zaku sake kasancewa Dani acikin littafina .... Iya comment dinku iya yawan posting dinku.....kuma ayi hakuri da kalmomi da za'a gani labarine yazo da haka .....
Wannan page na saudakar dashi ga mahaifana Allah yasaka da alkhairi.
π΄π΅π΄π΅
Wani tankamemen falo ne .Wanda indan Bini zakayi zaka samu three bedroom me hade da kitchen and bathroom komi yaji a falon wai aljannar duniya ....wata fankace me kadawa acikin dakin saboda zafin da ake tabawa... Ga kamshin turare ta ko ina ...wasu luntsuma luntsuma kujiru ne kewaye da falo ...su kadai ma abun kallo ne banda wasu labuye da suka sha kyau ....Kai nidai bazan iya fadon muku tsarin dakin ba... Dan ko iya clock din dake manne a bango dakin aka baga , bakai ba talauci.... Daga wani daki wata Mata matshiya ta fito... Dan bazata wuce irin 35 dinan ba sai kamshi take zubawa iya Hutu matar nan ta huta.. Dan yanayin jikinta bai nuna kalar wahala ba.. Agogo dake hannunta take dubawa kamar wace tayi latti ko take jiran wani abu.... Da sauri tayi wata hanya Ashe dinning table ne agun... A gaugace ta karya kumollo.... Tana cikin karyawa ne wayar ta tayi Kara saurin dagawa tayi tace kin iso ne..... OK kawai tace ta mike..
Rungume juna sukayi suna murna.. Tace ke ai yar iska ce tuntuni kin daga mun hankali ta waya kuma kinki zuwa akan lokaci... Tace Kai kawas yanzu dan chart din da mukeyi ne har ya daga miki hankali ....ke kam jarabar ki yawa gare ta ....wai tukunnah ma Alhaji baya nan ne.... Tsaki tayi.. Tace dan Allah kidaina tuna mun kayan takaici..... Ai ni yanzu bana yayin da namiji... Shiyasa ma bana so yadawo.... Ya isheni da jaraba.
Tace shiyasa naga idonki duk sun kankance saboda jarabarki tayi yawa... Hajiya nazal ... Tace ke dan Allah ki wuce muje ciki.. Dan ni na kusa rufe babinki ma... Saboda kema yanzu bakida wani test sosai..... Lalla ....uhm kawai tace... Ai ke din ma me Kika iya banda ina samun Kara yawa agunki ba ai Dana kyaleki......
Bedroom suka shige.... Dan nasmat ta kusa dawowa daga makaranta cewar nazla .....tace kisa mana key kafin wannan yar taki me shegen kallo tazo.... Wai ina salmah ne cewar lallah.... Hajiya tace ai kin San ta koma Germany da karatu.... Ok kawai tace..... Nazla dake hannu kawai tafara kissing din lalla ta ko ina.. Tace halina fa dake kenan ke turare ma baki iya sawa...... Kissing sukeyi wa junan su ta ko ina har suka fita hayya cin su..... Boob's dinta takama tana matsasu sai dai ba yadda take son su ta same su ba ...tsaki tayi tace sai manage.... Haka suka dinga nishi...... Kowa ya gaji ......tace lalla kullum sai namiki fada akan ki dinga gyara kasanki amma kullum da mutum yakai baki wari zai Kore shi..... Sai kace ba mace dan Allah kinga ni daga yau wallahi inbaki gyara ba bazan Kara kiranki ba...... Gwara na nemi wata..... Ko na nemo yaro dan shekara 16 yabiya mun bukata ta akan me Zan dinga kashe miki kudi amma ba biyan bukata...... Lalla da ta gaji data gaji da fada tace Hajiya inada costomer fa. kinga indan round daya zakiyi to intafi indan kuma zaki kara ne to....
Hajiya nazla jarrababiyar macece.... Wajen son yin lesbian.. Domin ita mace daya bata isarta Sam.... Abinda yasa take hakuri da lallah Alhaji yace indai tafita bai sani ba Allah ya isa shiyasa kawai take hakuri.... Da lallah kafin yadawo.... Tunda kinsan Zan kara ai dole kidinga mun iskanci kafin nan kije kiyi wanka ki aske gashi nan. dan bazan iya shan gunan haka ba so kije nan da 15mint kifito kafin nasmat ta dawo..... Bata dade da fitowa wanka ba nasmat ta dawo daga school.... Sashin mom dinta tayi tana murda key amma taji a kulle kiran tafara mom am back, mom am back, mom am hungry jin shiru yasa ta zuwa dauko spay key.... Na all the room tazo ta bude kofar..... Ganin mom dinta a kwance ruf da ciki.... Ga kuma wannan matar da bata son ganin...... Harara ta watsa ma lallah kamar yadda suka Saba .....tace mom what's going on "
" mom what's happening with you?
Ganin mom ta dago idonta jajawur.... Kamar wace barkono yashiga ma ido.... Tsawa ta daka mata.. Kamar yadda take tsamani dama indai wannan matar tazo to bata shiri da mom..... Mom am hungry..... My food .....oh baki San hanyar kitchen ba ko......
Typing....
By:H.@.Sπ΄π΅
Comments
Post a Comment